Burger

mufeedat marhaba restaurant
mufeedat marhaba restaurant @Mufeedat12

Wannan bread siyo shi nayi amma ana hadawa a gida

Burger

Wannan bread siyo shi nayi amma ana hadawa a gida

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Hadadden bireda na burger
  2. Salat
  3. Ketchup da mayonnaise
  4. Cucumber tumatur
  5. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara tafasa nama ki nika shi sannan ki soya tareda magi da gishiri kadan saiya hade sai ki Debo ki rika making round shape dashi kina dan tapewa

  2. 2

    Sanna ki dauko burger bread inki ki yanka shi daga tsakiya sannan ki fara shafa mayonnaise akai sannan ki dora namanki ki jera sliced tumatur inki da sliced cucumber inki sannan ki zuba ketchup sai ki dora salat inki akai sai ki rufe shikenan

  3. 3

    Wasu na sa cheese 🧀 wasu kuma basasawa amma nidai bansaba anan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mufeedat marhaba restaurant
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes