Shinkafa kufi ukku • Wake kufi biyu • Gishiri chokali guda • Ruwa dai dai bukata • Hadaden salad din parsley Mai cucumbar da albasa • Hadeden soyan yanciki dai dai bukata • Sugar chokali guda
Shinkafa kilo guda • Roman kaza daidai bukata • Ganyan parsley dai dai bukata • Green beans da carrot kofi biyu • Maggi • Gishiri kadan • Rose merry Rabin • Thyme Rabin • Mai Rabin • Karanfani • Albasa Mai lawashi1 • Cardamon3 •