Wake da shinkafa da soyayun yanciki da salad din parsley

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan wake dashinkafar ba Aba yaro Mai kyuya

Wake da shinkafa da soyayun yanciki da salad din parsley

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan wake dashinkafar ba Aba yaro Mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
8 yawan abinchi
  1. Shinkafa kufi ukku
  2. Wake kufi biyu
  3. Gishiri chokali guda
  4. Ruwa dai dai bukata
  5. Hadaden salad din parsley Mai cucumbar da albasa
  6. Hadeden soyan yanciki dai dai bukata
  7. Sugar chokali guda

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa sannan ki gyara wake ki zafkashi da gishiri da sugar ki ajiye waje guda

  2. 2

    Sannan ki wanke shinkafa ki zafka ta ki tace ruwan ki ajiye waje guda

  3. 3

    Samnan ki zuba ruwa atukunya Wanda kikasan zai iya dafa maki wake da shinkafarki kibari su tafasa sannan ki zuba shinkafa da waken da gishiri kijuya kirufe su Ida dahuwa inyadahu ki sauke

  4. 4

    Sannan. Ki zuba mold din da Ake hidda shape din shinkafa ki dannan ki sa aflat sannan kisa salad sannan ki kawo soyan yanciki kizuba Wani waje sannan kizuba garin yaji inkina bukata kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes