Stir oat pasta Mai carrot da Koran wake da kirjin kaza

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wanna oat pasta din yanada muhimmanci gasu sugar ko masu rejim

Stir oat pasta Mai carrot da Koran wake da kirjin kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Hum wanna oat pasta din yanada muhimmanci gasu sugar ko masu rejim

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  1. 400 gmOat pasta
  2. Kirjin kaza guda
  3. Dafafen chefane Rabin koshiya
  4. Mai Rabin koshiya
  5. Carrot da Koran wake cup guda
  6. Albasa2
  7. 4Maggi
  8. chokaliGishiri Rabin
  9. chokaliCurry thyme Rabin
  10. chokaliArayshi thyme Rabin karamin
  11. Chicken spices Rabin karaminchokali
  12. 7spices Rabin karamin chojali
  13. Soya sauce chokali biyu
  14. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki dafa oat pasta dinki da gishiri da Mai ki tace ki ajiye waje guda

  2. 2

    Sannan kiyanka kirjinkaza kisa maggi gishiri da citta da chicken spices ki juya kisashi afrege yayi kaman awa guda sannan kisa Mai afryfan yayi zafi kizuba Naman kaji da Albasa kisoya kaman minti biyar sannan kisa dafafen chefane ki juya

  3. 3

    Sannan kisa kayanlanbu kaman haka

  4. 4

    Kirufe kaman minty biyar sannan kisa curry da thyme da kayan khamshi da maggi da gishiri kijuya sannan kisa soya sauce kijuyan kizuba Albasa

  5. 5

    Sannan kizuba oat pasta dinki da kijuya yahade jikinsa sannan ki sauke kizuba amazubi kaman haka

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes