Dankalin tura kilo da rabi, Kwai hudu, Albasa, Thyme Rabin, Curry Rabin, Mai litar guda, Maggi3, Gishiri kadan, Garin yaji dai dai bukata, Ruwa dai dai bukata
Indomie guda ukku jimbo, Mai chokali hidu, Thyme kadan curry kadan, Carrot da green beans kufi guda, Ruwa dai dai bukata, Green chilli da Jan chilli2, Kwai, Meat balls daidai bukata