Dahuwar indomie da sausage da kwai

Ummu Muhammad
Ummu Muhammad @Amina9413
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Indomie 2
  2. attarugu 3
  3. albasa 1
  4. maggi star
  5. mangyada
  6. kwai 2

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Nida yadda nake dafa endomie nah da sausage shine zan soya kayan miyanah da mai

  2. 2

    Sai insaka ruwa daidai misali sai in yaanka sausage ddina in saka

  3. 3

    Sai inkwo dandano insa in rufe bayan kamar minti biyar inya tafasa sai in zuba endomie dina inyanka albaraalbasa

  4. 4

    Insa inya dahu in sauke akwai dadi sosai musamman kasamu soyayye kwai ia hada ga tea a gefe so exacited

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Muhammad
Ummu Muhammad @Amina9413
rannar
I like cooking
Kara karantawa

Similar Recipes