Simple indomie Mai vegetable da meat balls,da dafaffan kwai

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan bashida Wani daukan lokaci ga kayatarwa

Simple indomie Mai vegetable da meat balls,da dafaffan kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan bashida Wani daukan lokaci ga kayatarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
6 yawan abinchi
  1. Indomie guda ukku jimbo
  2. Mai chokali hidu
  3. Thyme kadan curry kadan
  4. Carrot da green beans kufi guda
  5. Ruwa dai dai bukata
  6. Green chilli da Jan chilli2
  7. 6Kwai
  8. Meat balls daidai bukata

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa,kaman haka

  2. 2

    Sannan kikunna wuta kisa ruwa atukunya kidafa kwai ki gyara ki ajiye waje guda,sannan kisa Mai kadan tukunya kisa ruwa yatafasa dai dai Wanda kikasan zai dafa maki indomie kizuba indomie n kisa maggi

  3. 3

    Sannan kisa vegetables da Jan chilli da green chilli ki rufe nawa wasu mintoci

  4. 4

    Sai kinkusa saukewa sannankisa meat balls din sannan ki kwashe amazubi kiyanka kwai kijera kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes