Ganyan inibi daidai bukata • Jallaf din shinkafa kufi biyu Mai nikaken nama da chefane da kayan kamshi da maggi da gishiri • Mai koshiya guda • Thyme,curry,Rabin • Ganyan parsley da coriander da dilli • Dafafen chefane dai dai bukata • Maggi • Lemon 🍋 • Albasa2
Fulawa kufi biyu • Mai chokali shidda • Yogurt Rabin • Soyayyar anta da maggi da gishiri da kayan kamshi da chilli da albasa • Yis chokali guda • Cheese mozerella • Ruwa dai dai bukata • Zaitun biyar manya