Dafadukar taliya da kabeji hadi da tumatir

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
1 yawan abinchi
  1. Taliya
  2. Ruwa
  3. Kayan miya
  4. Kayan kamshi
  5. Maggi da gishiri
  6. Cabbage
  7. Kwai da lemon tsami
  8. Man gyada

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Da farko zaa wanke kayan miya a gyara a yanka ko jajjage.

  2. 2

    A zuba a tukunya a asa mai a soya kadan asa maggi kayan kamshi a zuba ruwa.

  3. 3

    Idan ya tafasa a zuba taliyar a rararba kar ya hade har ya dahu a sauke.

  4. 4

    A wanke kabej da gishiri a yanka da tumatir da allbasa,a dafa kwai a yanka a kai.

  5. 5

    Sai a diga lemon tsami a kai a gauraya,asa a gefen taliyar in anxo ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

Similar Recipes