Meat pie

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan meat pie Yana bukatar kiyi shi fale sannan da kingama kisa amai

Meat pie

Wannan meat pie Yana bukatar kiyi shi fale sannan da kingama kisa amai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hr
4_6 yawan abinc
  1. Fulawa kufi biyu
  2. Nama Rabin kilo nikake
  3. Mai lita guda
  4. tafarnuwaAlbasa chilli
  5. Curry thyme hade haden kayan kamshi
  6. Gishiri kadan
  7. Maggi yadda kike bukatan dandanonsa
  8. Baking powder ko baking soda
  9. Shiga cukali guda
  10. Kwai guda da lawashi

Umarnin dafa abinci

2 hr
  1. 1

    Dafarko Zaki kwaba fulawa da maikadan daruwa da gishiri da sugar da baking powder zakiyi kwabin da tauri sai kibarshi minty 15 ya risina

  2. 2

    Sannan kisa Mai kadan afryfan kisa Albasa chilli datafarnuwa ki fara soyawa sannan kisa nikaken namanki da kayan kamshi da maggi gishiri,thyme curry ki juya nawasu mintoci sannan kisa lawashi kijuya ki sauke inkin tabbatar yasoyu

  3. 3

    Sannan kodako fulawa rarraba kimurza da injin taliya ko katako kinayi kina shafa fulawa anaso yayi falai falai sosai sai ki yanka dai dai girman da kikeso

  4. 4

    Sannan ki Dunga diban soyayan namanki Mai Albasa da kayan kamshi dasu chilli kina sawa kina nadewa kaman springs rolls harki gama baya bukatan ki ajiyeshi yadauki lokaci anaso asoyashi da angama nadewa

  5. 5

    Sannan ki kina cookar ko murhu ko risho kisa fryfan da Mai inyayi zafi ki fara suya kada kisa WUTA sosai inyayi kijuya ki fidda amataci duk man yafita ko kisa tissue paper na kitchen

  6. 6

    Inkinaso Kuma zakiyi rolling

  7. 7

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

Similar Recipes