Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Challenges
FAQ
Send Feedback
Region
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
Man
(295,364)
Tacewa
Tsiran anta da nama Mai kuli kuli da Albasa
Adana girki don samun shi daga baya.
Nama kilo ukku
•
Anta kilo guda
•
Albasa8
•
Maggi
•
Garin yaji chokali ukku
•
Mai Rabin
•
Curry thyme citta tafarnuwa Rabin chokali
•
Abinyin tsire
1:30mintuna
20 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Alkama da wake da mai da yaji
Adana girki don samun shi daga baya.
Alkama kilo guda
•
Wake cup biyu
•
Gishiri Rabin
•
Albasa tumatar4
•
Garin yaji chokali biyu
•
Maggi4
•
Sugar chokali guda
•
Mai Rabin
•
Ruwa daidai bukata
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Spring rolls Mai dankalin turawa
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa cup ukku
•
Mai litta guda
•
Kirjin kaza Rabin kilo
•
Dankalin turawa4
•
Chilli2
•
Albasa2
•
Thyme curry Rabin karamin
•
Ruwan sanyi dai dai bukata
•
Gishiri kadan
•
Shuga chokali guda
1:30mintuna
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Gurasa Mai habbatusauda da kuli kuli da cucumbar da Albasa da tumatar
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa cups ukku
•
Yis chokali guda
•
Sugar chokali biyu
•
Gishiri Rabin
•
Garin kuli kuli cup guda
•
Maggi
•
Mai Rabin
•
Cucumber2
•
Tumatar
•
Albasa1
•
Habbatus sauda chokali guda
•
Ruwa daidai bukata
1:30mintuna
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Kulele da Mai da yaji
Adana girki don samun shi daga baya.
Surfafen wake wanda aka wanke cups biyu
•
Ruwan kanwa chokali hudu
•
Gishiri Rabin
•
Garin yaji chokali biyu
•
Maggi4
•
Soyayen Mai da Albasa cup guda
•
Kitchen paper ko ganyan kargo
•
Karkashi chokali biyu yaudo
•
Ruwa daidai bukata
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Bado da wake da Mai da yaji da salad
Adana girki don samun shi daga baya.
Bado cup biyu
•
Wake cup biyu
•
Gishiri Rabin
•
Sugar chokali guda
•
Mai Rabin
•
Yaji chokali biyu
•
Salad
•
Maggi
•
Ruwa daidai bukata
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Stir oat pasta Mai carrot da Koran wake da kirjin kaza
Adana girki don samun shi daga baya.
Oat pasta
•
Kirjin kaza guda
•
Dafafen chefane Rabin koshiya
•
Mai Rabin koshiya
•
Carrot da Koran wake cup guda
•
Albasa2
•
Maggi
•
Gishiri Rabin
•
Curry thyme Rabin
•
Arayshi thyme Rabin karamin
•
Chicken spices Rabin karaminchokali
•
spices Rabin karamin chojali
•
1hr
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Dubulan Mai corn flour
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa cup ukku
•
Mai littar guda
•
Corn flour Rabin
•
Bakingar powdar tea spoon
•
Gishiri Rabin
•
Sugar syrup cup biyu
•
Kwai biyu
•
Ruwa daidai bukata
1hr
7 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Awara da kwai Mai chilli
Adana girki don samun shi daga baya.
Awara kilo guda
•
Mai lita guda
•
Maggi2
•
Albasa2
•
Thyme Rabin karamin
•
Chilli guda
•
Kwai7
•
Curry Rabin karamin
•
Thyme Rabin
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Jallaf din spaghetti Mai daddawa da kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
Spaghetti guda
•
Maggi
•
Mai koshiya guda
•
Albasa
•
Dili dawa guda
•
Dawdawa Mai kayan khamshi chokali guda
•
Busashen kifi2
•
Curry,thyme Rabin
•
Chilli
•
Ruwa daidai bukata
•
Ruwan romon kaza sai dai bukata
•
Dafafen chefane koshiya guda
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Danbun shinkafa Mai ganyan parsley da wake da Mai da yaji
Adana girki don samun shi daga baya.
Barzarzar shinkafa kilo guda
•
Wake kufi biyu
•
Mai cup guda Wanda aka soya da albasa
•
Garin yaji daidai bukata
•
Maggi8
•
Gishiri Rabin
•
Yaji daidai bukata
•
Ganyan jarjir dai dai bukats
•
Ruwa daidai bukata
•
Leda guda hudu
130mintuna
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Haddadiyar jallaf Mai daddawa da kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
Shinkafa kilo guda
•
Dafafen chefane koshiya biyu
•
Mai daidai bukata
•
Maggi
•
Dili dawa guda
•
Kara fishing chokali guda
•
Gishiri rabinchokali
•
Albasa Mai lawashi guda
•
Dawdawa chokali guda
•
Curry thyme Rabin
•
Khabsa mix Rabin karamin
•
Black pepper Rabin karamin
•
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Yam balls Mai chushan Naman kaji
Adana girki don samun shi daga baya.
Doya guda
•
Mai littar guda
•
Maggi
•
Albasa
•
Curry thyme Rabin karamin
•
Papprika Rabin karamin
•
Gishiri chokali guda
•
Citta Rabin karamin
•
Fulawa Rabin
•
Kwai ukku
•
Gishiri kadan
•
Sugar chokali guda
•
1:30mintuna
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Gas meat Mai zaitun da green beans da farar shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
Nama Rabin kilo
•
Zaitun8
•
Albasa
•
Attarugu6
•
Curry,thyme,garin yaji,7spice Rabin karamin
•
Albasa Mai lawashi
•
Maggi hudu
•
Gishiri kadan
•
Green beans kadan
•
Citta rose merry,shammar,black pepper Rabin karamin
•
Mai kadan
•
Bay leave
•
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Kosai Mai baking powder da lawashi da thyme
Adana girki don samun shi daga baya.
Wake sufaffe wanke kufi ukku
•
Mai littar guda
•
Gishiri Rabin karamin
•
Farin maggi inkina bukata kadan
•
Albasa Mai lawashi1
•
Albasa4
•
Thyme Rabin karamin
•
Sweet pepper
•
Baking powdar kadan
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Arebian fulaful Mai ganyayaki da chushen Nikaken Naman kirjinkaji
Adana girki don samun shi daga baya.
Foul kufi biyu barzarze
•
Mai littar guda
•
Kusbara Rabin
•
Ganyan leek
•
Ganyan kusbara
•
Ganyan parsley
•
Albasa Mai lawashi1
•
Albasa biyu
•
Gishiri kadan
•
Maggi2
•
Hadeden Naman kaji Wanda aka Nika da attarugu da maggi da kayan kamshi da Albasa da mai
•
Attarugu green
•
1:30mintuna
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Soyayyar doya da kwai Mai ganyan leek da lawashi da sauce din dussan awara
Adana girki don samun shi daga baya.
Doya rabi
•
Kwai
•
Maggi
•
Albasa Mai lawashi guda
•
Albasa guda
•
Ganyan leek dai dai bukata
•
Gishiri kadan
•
Sugar chokali biyu
•
Mai lita guda
•
Sauce din dussan awara daidai bukata
•
Ruwa daidai bukata
1:30mintuna
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Tananen nama Mai kashi da dankalinturawa da albasa
Adana girki don samun shi daga baya.
Naman karaman Dabba Rabin kilo
•
Dan kalinturawa
•
Mai chokali hudu
•
Maggi
•
Gishiri kadsn
•
Attarugu4
•
Albasa1
•
Curry thyme citta Rabin karamin
•
Gishiri kadan
•
Ruwa daidai bukata
1h
4 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Fara da Mai Mai busashen kifi da lawashi da leek
Adana girki don samun shi daga baya.
Shinkafa kilo guda
•
Bushenkifi daidai bukata
•
Maggi
•
Gishiri Rabin
•
Mai cup guda
•
Cardamon3
•
Bayleave
•
Star annise1
•
Albasa
•
Ganyan leek dadai bukata
•
Albasa Mai lawash1
•
Karanfani
•
1hr
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Kosai manya manya Mai ganyan leek da lawashi
Adana girki don samun shi daga baya.
Wake kufi biyu
•
Mai
•
Gishiri kadan
•
Kwai guda
•
Lawashi da ganyan leek
•
Albasa
•
Ruwa daidai bukata
•
Garin yaji daidai bukata
1:30mintuna
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulaful kosan larabawa Mai ridi nome
Adana girki don samun shi daga baya.
Waken foul kufi biyu Wanda aka surfa
•
Mai littar guda
•
Kwai guda
•
Maggi2
•
Gishiri Rabin
•
Albasa Mai lawashi
•
Leek dai dai bukats
•
Coriandar da parsley dai dai bukata
•
Ruwa daidai bukata
•
Attarugu8
•
Jantattasai
•
Nome chokali shidda
•
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Doya da kwai Mai Attarugu da albasa
Adana girki don samun shi daga baya.
Doya rabi
•
Mai Rabin littar
•
Kwai biyar
•
Albasa
•
Attarugu hudu
•
Maggi
•
Gishiri Rabin
•
Thyme kadan
•
Sugar chokali biyu
•
Ruwa dai dai bukata
•
Yaji dakake dai dai bukata
1hr
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Pepper chickens Mai Attarugu
Adana girki don samun shi daga baya.
Kaji guda biyar
•
Nikaken chefane dafaffe koshiya ukku
•
Mai lita guda
•
Atta rugu dai dai bukata
•
Albasa
•
Citta,tafarnuwa tagari,Albasa ta gari Rabin cokali guda
•
Thyme,curry,rosemary Rabin
•
Karanfani12
•
Shammar Rabin karamin
•
Kusbara Rabin karamin
•
Maggi
•
Gishiri chokali guda
•
2hr
10 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Dafafen macaroni Mai kurkum da stew din kirjin kaza
Adana girki don samun shi daga baya.
Ring macaroni kilo guda
•
Kirjinkaza
•
Albasa2
•
Dafafen chefane koshiya ukku
•
Kirjin kaza daidai bukata
•
Tafarnuwa2
•
Attarugu8
•
Nikaken Kara fish chokali guda
•
Thyme da curry Rabin karamin
•
Gishiri kadan
•
Maggi8
•
Ruwa daidai bukata
•
1hr
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Crepe mai nama da kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa kufi biyu
•
Yogurt kufi guda
•
Buttar chokali biyu
•
Kwai
•
Nikaken Nama dadai bukata
•
Ruwa dai dai bukata
•
Tumatar
•
Albasa
•
Mai Rabin Rabin
•
Cucumbar2
•
Sugar chokali 2
•
Maggi2
•
1hr
6 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Cincin kala biyu, Mai chacolate da Mai madara
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa kufi biyu da rabi
•
Madara Rabin
•
Sugur Rabin
•
Baking powder Rabin karamin
•
Chacolate powder chokali guda
•
Buttar chokali hudu
•
Mai lita guda
•
Cannamon kadan
•
Garin habbahan kadan
•
Ruwa dai dai bukata
•
Kwai guda
45mintuna
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Hadaden cincin Mai Madara
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa kufi biyar
•
Kwai guda biyu
•
Baking powder karamin chokali guda
•
Butar Rabin
•
Sugar cup guda
•
Cannamon Rabin karamin
•
Valilla kadan
•
Gishiri kadan
•
Madara ta gari cup guda
•
Mai littar guda
•
Ruwa dai dai bukata
1hr
8 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Meat pie Mai kalmasa
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa kufi biyu
•
Kwai
•
Mai littar guda
•
Nikaken nama soyayye da kayan khamshi da Albasa da attarugu damaggi da gishiri
•
Gishiri kadan
•
Ruwa daidai bukata
•
Dankalin turawa guda
1:30mintuna
10 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Dubulan Mai nadin Alkaki da habbatusauda
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa kilo guda
•
Gishiri Rabin karamin
•
Sugar kufi biyu
•
Kwai guda biyu
•
Baking powdar karamin cokali guda
•
Mai littar guda
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Mu amoul Mai star
Adana girki don samun shi daga baya.
Fulawa kufi ukku
•
Sugar kufi guda
•
Mai ko buttar kofi guda
•
Flavor Rabin karaminchokali
•
Gishiri kadan
•
Kwai guda
•
Madara taruwa kota gari inkina bukata ko ruwa kadan
•
Baking powder Rabin karaminchokali
•
Garin cannamon kadan
•
Nikaken dabino daidai bukata
1hr
10 yawan abinchi
ummu tareeq
Adana girki don samun shi daga baya.
Duba wassu
1
2
3
4
5
…
Na gaba
Tacewa
Sake saiti
Exclude
Nuna Tacewa