Dubulan Mai corn flour

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan dubunlan nadaban ne masha Allah

Dubulan Mai corn flour

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hum wannan dubunlan nadaban ne masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
7 yawan abinchi
  1. Fulawa cup ukku
  2. Mai littar guda
  3. cupCorn flour Rabin
  4. Bakingar powdar tea spoon
  5. chokaliGishiri Rabin
  6. Sugar syrup cup biyu
  7. Kwai biyu
  8. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki kwaba fulawarki da kwai da baking powdar da Mai chokali hudu da gishiri Zaki Yi kwabin kaman kwabin meat pie ki bugashi kirufe kibashi minty 15 sannan ki mulmula ki murza kisa katakon murza fulawa ko injin taliya sannan kisa cuttar ki yanka kaman haka ki nade

  2. 2

    Sannan kisa Mai afryfan yayi zafi kifara sa dubulan kina soyawa inyayi kijuya

  3. 3

    Sannan kisa amataci man yafita

  4. 4

    Sannan ki dinga sashi a sugar syrup kina ajiyewa awaje guda ko tire kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes