Garin tamba kufi ukku • Yis chokali guda • Gishiri Rabin karamin • Sugar chokali biyu • Albasa guda • Yogut kufi guda • Baking soda kadan ko baking powder • Dafafen chefane markadade koshiya hudu • Mai cup guda • Ganyan jarjir • Ruwa daidai bukata • Curry,thyme,rose merry Rabin karamin