White beans kilo guda Wanda aka jika ya kwana • Tumatar4 • Red pepper,tallow pepper • Kirjinkaza guda • Albasa2 manya • Curry,thyme,black pepper Rabin karamin • Citta,tandoori masala Rabin karamin • Chickens seasoning • Gishiri chokali guda • Sugar chokali guda • Ganyan jarjir • Ruwa daidai bukata