Kosai Mai coriander da thyme

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Ramadan Kareem
Kitanadi yajinki hadade

Kosai Mai coriander da thyme

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ramadan Kareem
Kitanadi yajinki hadade

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
6_8 yawan abinc
  1. Wake gwangwani biyu
  2. Mai littar guda
  3. Ruwa daidai bukata
  4. chokaliThyme Rabin karamin
  5. 2Maggi
  6. chokaliGishiri Rabin karamin
  7. Albasa babba guda
  8. Tafarnuwa3
  9. 3Chilli
  10. Kwai inkina bukata
  11. Coriander dai dai bukata,

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko Zaki gyara wake kisurfa ki wanke ki markada da Albasa,chilli,tafarnuwa kisa ruwa kadan,sannan ki bugashi sosai

  2. 2

    Sannan kiyanka gayanki na coriandar ki zuba ki juya kisa gishiri kadan da maggi ki juya

  3. 3

    Sannan kisa kwai inkina bukata ki juya

  4. 4

    Sannan kisa Mai afryfan ki kunna wuta,kibar man yayi zafi kifara suya kinayi kina juya da ya soyu ki cire kisa mataci,sannan kisa tissue aflat kisa kosanki

  5. 5

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes