Shurbar adas lentils da kabewa da Naman kaza

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan shurba tanada muhimmanci kan inkkasamo ish ko fankasu ko bread Kuma Zaki iya cin shinkafa ko kuskus

Shurbar adas lentils da kabewa da Naman kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hum wannan shurba tanada muhimmanci kan inkkasamo ish ko fankasu ko bread Kuma Zaki iya cin shinkafa ko kuskus

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  1. Adas cup biyu
  2. Albasa biyu
  3. Dafafen cefane koshiya guda
  4. Mai koshiya guda
  5. chokaliCurry,thyme Rabin karamin
  6. Naman kaza
  7. Bayleave
  8. chokaliRose merry,black pepper Rabin karamin
  9. 2Chilli
  10. 6Maggi
  11. chokaliCitta Rabin karamin
  12. Kabewa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko Zaki tanadi kayan Dana lussafa ki jika adas aruwa nawasu mintoci ci kaman haka

  2. 2

    GSannan kisa Mai atukunya ki yayi zafi sannan kizuba nama da albasa da bayleave da gishiri da thyme,rose merry ki rufe hatta ruwa yafito ya fara soyuwa sannan ki goga Albasa kizuba da cefane da fafe kijuya sannan ki zuba ruwa dai dai bukata kizuba maggi da curry

  3. 3

    Sannan. Kibar su tafasa kizuba adas

  4. 4

    Sannan ki zuba kabewa kaman haka kirufe sudahu sosai ki yanka chilli kizuba su Ida dahuwa kaman Rabin awa

  5. 5

    Sannan kisauke ki zuba amazubi kaman haka Zaki iya ci da fankasu ko alkubus ko shinkafa ko cuscus

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes