CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
CookpadCookpad
Ayshas Treats

Ayshas Treats

@ayshas_Treats1
Kano
  • Toshe

I love cooking and it's my hobby

wassu
290 Ana bin 279 Mabiya
gyaran rabin fuska
  • Recipes (52)
  • Cooksnaps (2)
  • Ayshas Treats Ayshas Treats
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Miyar kayan lambu mai sauqi

    Karas • Koren wake • Tattasai • Koren tattasai • Attarugu • Albasa • Tafarnuwa • Citta • Dandano • Kayan kamshi • Mai
    • Ayshas Treats Ayshas Treats
      Adana girki don samun shi daga baya.

      Doughnut 2

      Fulawa kofi • Bota • Flavor vanilla essence • Yeast • Madara • Ruwa kofi daya • Kwai daya • Suga rabin kofi
      • Ayshas Treats Ayshas Treats
        Adana girki don samun shi daga baya.

        Kayan lambu a kwai

        Kwai • Mai • Karas • Koren wake • Albasa • Tattasai • Kayan kamshi • Dandano • Koren tattasai
        • Ayshas Treats Ayshas Treats
          Adana girki don samun shi daga baya.

          Hadin nama na musaman

          Naman sa • Fulawa • Kwai • Burbushen burodi(bread crumbs) • Mai • Garin citta • Garin • Dandano • Kayan kamshi
          • Ayshas Treats Ayshas Treats
            Adana girki don samun shi daga baya.

            Tayota/hikima

            Fulawa Kofi • Suga kofi • Gishiri • Ruwa kofi hudu
            • Ayshas Treats Ayshas Treats
              Adana girki don samun shi daga baya.

              Maize cookies

              Fulawa 3½ kofi • Bota • Sugar kofi • Kwai • Vanilla flavor cokali 1 • Koren kala na abinci
              • 15minutes
            • Ayshas Treats Ayshas Treats
              Adana girki don samun shi daga baya.

              Doya mai hadi

              Doya • Attarugu • Albasa • Mai • Dandano • Fulawa • Kwai
              • Ayshas Treats Ayshas Treats
                Adana girki don samun shi daga baya.

                Miyar shuwaka

                Ganyen suwaka bushashe • Nama • Man ja • Gyada ko agushi • Dandano • Kayan miya
                • Ayshas Treats Ayshas Treats
                  Adana girki don samun shi daga baya.

                  Chocolate cake

                  Fulawa kofi • Cocoa powder kofi • Suga • Bota kofi • Vanilla flavor spoon • Baking soda spoon
                  • Ayshas Treats Ayshas Treats
                    Adana girki don samun shi daga baya.

                    Wainar semo

                    Semonvita kofi • Yeast • Baking powder • Gishiri • Suga • Mai
                    • Ayshas Treats Ayshas Treats
                      Adana girki don samun shi daga baya.

                      Biredi mai kwai

                      Biredi mai yanka yanka • Tattasai • Albasa • Kayan kamshi • Dandano • Kwai
                      • Ayshas Treats Ayshas Treats
                        Adana girki don samun shi daga baya.

                        Kunun alkama

                        Alkama • Madara • Sugar • Ruwa
                        • Ayshas Treats Ayshas Treats
                          Adana girki don samun shi daga baya.

                          Kwai mai yanka yanka (egg slice)

                          Kwai • Karas • Tattasai • Albasa mai lawashi • Dandano • Kayan kamshi • Ruwa
                          • Ayshas Treats Ayshas Treats
                            Adana girki don samun shi daga baya.

                            Doughnut

                            Fulawa kofi takwas • Kwai • Sukari rabin kofi • Yis karamin cokali 1 • Bota • Bakin hoda karamin cokali 1 • Mai na suya • Madara rabin kofi • Ruwan dumi
                            • Ayshas Treats Ayshas Treats
                              Adana girki don samun shi daga baya.

                              Hadin shinkafa da coleslaw

                              Shinkafa • Attarugu • Tattasai • Mai • Karas • Fis • Kayan kamshi • Dandano • Albasa • Cabbage • Karas • Cucumber •
                              • Ayshas Treats Ayshas Treats
                                Adana girki don samun shi daga baya.

                                Leaf cookies

                                Flour • Butter • Egg • Sugar • Green food colour
                                • Ayshas Treats Ayshas Treats
                                  Adana girki don samun shi daga baya.

                                  Nama mai yaji(pepper meat)

                                  Nama • Mai • Attarugu • Tattasai • Albasa • Dandano • Kayan kamshi • Salad • Tumatur • Kokumba • Albasa
                                  • Ayshas Treats Ayshas Treats
                                    Adana girki don samun shi daga baya.

                                    Coleslaw

                                    Kabeji • Karas • Daffafen kwai • Kokumba • Mayonnaise • Dandano (idan kina so)
                                    • Ayshas Treats Ayshas Treats
                                      Adana girki don samun shi daga baya.

                                      Fanke a Madara

                                      Fulawa • Suga • Yist • Baking hoda • Gishiri • Mai • Madarar garu
                                      • Ayshas Treats Ayshas Treats
                                        Adana girki don samun shi daga baya.

                                        Dankali mai Curry

                                        Dankalin turawa • Mai • Attarugu • Tattasai • Albasa • Koren tattasai • Kayan kamshi • Dandano • Karas
                                        Duba wassu

                                        Game da

                                        Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

                                        Al'ummar Cookpad

                                        🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

                                        Karin bayani

                                        Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

                                        Sauke app dinmu

                                        Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
                                        Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
                                        close