Hadin shinkafa da coleslaw

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

Hadin shinkafa da coleslaw

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Attarugu
  3. Tattasai
  4. Mai
  5. Karas
  6. Fis
  7. Kayan kamshi
  8. Dandano
  9. Albasa
  10. Hadin coleslaw
  11. Cabbage
  12. Karas
  13. Cucumber
  14. Kwai
  15. Mayonnaise (bama)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa shinkafar ki kar ta dafe,sai ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki soya albasar ki da kayan miya da kayan kamshi,sai ki saka dandano,sai ki saka karas da fis, sannan ki zuba shinkafa ki juya,sai ki saka wutar a qasa idan yayi sai ki sauke.

  3. 3

    Sai yanka kabejin ki da cucumber,ki goge karas ki dafa kwai sai ki hada gaba daya sai ki saka bama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes