CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
CookpadCookpad
Hauwa'u Aliyu Danyaya

Hauwa'u Aliyu Danyaya

@Hawwer01
Sokoto
  • Toshe

I love cooking
cooking is my fav😍❤️

wassu
1,065 Ana bin 339 Mabiya
gyaran rabin fuska
  • Recipes (68)
  • Cooksnaps (6)
  • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Jallof din taliya da macaroni

    Taliya rabin leda • Macaroni Rabin leda • Tarugu • Tattasai • Albasa babba me lawashi • Mai bada yawa ba • Dandano, gishiri • Ruwa • Curry
    • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
      Adana girki don samun shi daga baya.

      Dan sululu

      Garin rogo kofi • Gishiri dan kadan • Ruwa dai dai bukata
      • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
        Adana girki don samun shi daga baya.

        Datun shinkafa da latas

        Dafaffar shinkafa • Dakakken kuli kuli • Latas,tumatur • Onga cube,gishiri • Mai
        • 1hr 30min
      • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
        Adana girki don samun shi daga baya.

        Taliya da mai da yaji

        Taliya leda • Ruwa • Gishiri • Maggi star • Yaji sansami • Ajino moto • Citta busassa
        • 1hr 30min
      • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
        Adana girki don samun shi daga baya.

        Shinkafa da kwai da kwai,da yaji

        Dafaffar shinkafa • Kwai da kwai soyayye • Dakakken yaji • Cucumber • Soyayyen mai • Tumatur • Kabeji
        • 30mins
      • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
        Adana girki don samun shi daga baya.

        Dambu (3)

        Shinkafa kwano • Tarugu ba mai yawa ba • Tattasai me dan yawa • Albasa mai yawa • Kabeji babba guda • Karas na dari biyu • Albasa me lawashi • Curry,thyme ba masu yawa ba • Alayyahu na dari • Mai rabin kwalba • Maggi kololo,ajino Moto,gishiri, seasoning yadda kike so
        • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
          Adana girki don samun shi daga baya.

          Hadin yaji

          Yaji • Citta • busashshe • Dandano
          • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
            Adana girki don samun shi daga baya.

            Doughnuts

            Fulawa kofi takwas • Ruwa kofi biyu ko fiye • Yeast 1tbsp+1tsp • Madarar gari rabin kofi • Mai bada yawa ba • Sugar kofi daya • Kwai daya babba • Gishiri bada yawa ba
            • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
              Adana girki don samun shi daga baya.

              Samosa

              Flour kofi, • Gishiri • Ruwa • Nama • Onga cube • Albasa • Mai • Tarugu
              • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                Adana girki don samun shi daga baya.

                Tuwo da miyar alayyahu

                Shinkafa • Ruwa • Alayyahu • Kayan miya • Onga cube • Kayan kamshi • Mai
                • 1hr 30min
                • 5 yawan abinchi
              • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                Adana girki don samun shi daga baya.

                Datun kanzo

                Kanzo • Maggi star, • gishiri • Cabbage, • tumatur, • albasa • Kuli kuli, • mai
                • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                  Adana girki don samun shi daga baya.

                  Dafadukar shinkafa me kayan lambu

                  Shinkafa • Ruwa • Tattasai,tarugu, albasa • Seasoning, gishiri • Ginger and garlic paste • Carrots • Curry • Green beans da green peas
                  • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                    Adana girki don samun shi daga baya.

                    Faten kanzo da alayyahu

                    Dakakken kanzo • Alayyahu • Ruwa • Gishiri • Dandano • Jajjagen tarugu da albasa
                    • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                      Adana girki don samun shi daga baya.

                      Miyar jajjage

                      Jajjagen kayan miya • Nama • Maggi star,ajino moto,gishiri, • Ruwa • Mai • Tafarnuwa • Citta, tafarnuwa albasa me lawashi
                      • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                        Adana girki don samun shi daga baya.

                        Soyayyen nama

                        Danyen nama • Ruwa • Mai • Gishiri, maggi star, ajino moto • Albasa • Dakakken yaji • Dakakkar citta da
                        • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                          Adana girki don samun shi daga baya.

                          Masa/Waina

                          Hadadden garin masa • Ruwa • Albasa • Sugar
                          • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                            Adana girki don samun shi daga baya.

                            Juice din tsamiya da citta

                            Danyar citta • Tsamiya • Kanunfari • Sugar • Ruwa
                            • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                              Adana girki don samun shi daga baya.

                              Yadda ake dafa shinkafa da wake

                              Shinkafa • Ruwa • Kanwa • Wake • Ajino moto, gishiri
                              • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                                Adana girki don samun shi daga baya.

                                Faten wake da ganyen kafi likita (hospital)

                                Wake • Ganyen kafi likita • Mai • Ruwa • Maggi star,vedan, gishiri • Nikakkun kayan miya (Tattasai, tarugu, albasa) • Kanwa
                                • Hauwa'u Aliyu Danyaya Hauwa'u Aliyu Danyaya
                                  Adana girki don samun shi daga baya.

                                  Dambun shinkafa (2)

                                  Shinkafa • Zogale • Maggi star,ajino moto,mr chief, curry • Mai • Albasa, tattasai, tarugu
                                  Duba wassu

                                  Game da

                                  Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

                                  Al'ummar Cookpad

                                  🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

                                  Karin bayani

                                  Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

                                  Sauke app dinmu

                                  Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
                                  Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
                                  close