Faten wake da ganyen kafi likita (hospital)

Wannan abincin yana karin lafiya , sannan kuma yana karin jini.
Faten wake da ganyen kafi likita (hospital)
Wannan abincin yana karin lafiya , sannan kuma yana karin jini.
Steps
- 1
Zaki tanadi tukunya wankakka sae dora ta akan wuta,sae ki zuba ruwa,ki suba kanwa marar yawa.
Sai ki wanke wake ki zuba a tukunya ki rufe ki barshi ya fara dahuwa - 2
Idan ya dahu sae ki zuba shi a colander,sae kara wanke tukunyar ki,ki dora akan wuta sae ki zuba mai ki yanka albasa,idan ya soyu sei ki zuba nikakkun kayan miyan ki,ki soyasu sannan ki zuba ruwa,ki zuba kayan dandano,ki rufe tukunyar har ruwan su tafasa
- 3
Idan suka tafasa sai ki zuba wannan waken naki da kika tsane ruwan sa,daman kin tanadi ganyen kafi likita,kin wanke shi kuma kin yanke shi girman yadda kike so,sae ki zuba shi acikin wannan dahuwar,ki rufe tukunyar har ya dahu.
- 4
😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Kheer/ Leftover Bhat Kheer (Leftover Rice Kheer)
Navnita Jaiswal
-

Hot Sandwiches in a Waffle Maker — A Quick 3-Minute Breakfast! 🧇🥪
OnlyProven Recipes
-

Darshana Patel
-

Sudipa Gope
-

cindybear
-

Uzma Syed
-

Archana Agrawal
-

Jigisha Modi
-

Diet cake rusk, whole wheat flour se
Kulsoom Bukhari
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Vavo's Sous Vide, Salt Plank, Smoked Brisket
Vavo Rodrigues
-

Larry Page
-

Vavo's Christmas Cinnamon Jello
Vavo Rodrigues
-

Sadiya Shehu -

Sadia Alvi
-

renu bhasin
-

Shivani Mathur
-

rama
-

Aruna Thapar
-

heidirecipebook -

Chef K. Madaks Bakery
-

Priyangi Pujara
-

Laurah Abubakar









Comments (2)