Comments on
Simple Swiss roll

Maman jaafar(khairan) @jaafar
@Jamitunau nifa na rasa wani team zanshiga shiyasa kawai nasa ido😂😂😂😂

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Nazata kin shiga Abuja wurin su @Ayshat_Maduwa65 ko mu sace ki mukai sokoto 🤣🤣🤣

Miemiey pie @MrsEmi97
Masha Allah, delicious😋😋
Gsky dae kam yakamata yan Kano a tashi, mu motsa muma😀😀 naga yan Sokoto nata abin arziki ba wasa😆😆
Gsky dae kam yakamata yan Kano a tashi, mu motsa muma😀😀 naga yan Sokoto nata abin arziki ba wasa😆😆