Kayan aiki

1 hour
Cin mutum biyu
  1. 2 cupsflour
  2. 1half cup sugar
  3. 2 cupmilk
  4. 1large egg
  5. Pinch of salt
  6. 1tspn baking powder
  7. 2 tbspnof melted butter
  8. Honey (optional)

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Da farko Zaki samu mazubi Mai kyau sai ki zuba flour,sugar,baking powder,and salt a waje guda sai ki juya sosai hade.

  2. 2

    Sai Kuma kisamu wani roban ki da egg naki aciki da milk din dakuma vanilla flavor da butter dinki kiyi beating har egg din ya hade da milk din kamar haka

  3. 3

    Sannan kijuyesu acikin hadin bulawanki kamar wannan👇

  4. 4

    Sai ki kadashi Kar yayi kauri Kuma Kar yayi ruwa sosai just like a Masa batter. Just look at how it is

  5. 5

    Sannan kisamu frying pan naki wato nonstick frypan ki daura a wuta ya danyi zafi sai kifara zubawa da ludayi ki barsa ya gasu sai kijiyu Nayan barinma.
    Note ba a samasa Mai Haka ake gasashi Kamar gashin gurasa.

  6. 6

    Haka zakiyi ta maimaitawa har Killin ya kare.kinayi kina jerawa daya Kan daya Kamar haka

  7. 7

    Zaki iya cinsa da shayi.
    Inason cin nawa da honey ko Kuma Nutella chocolate.

  8. 8

    Aci dadi lafiyyaa.
    See you in my next recipe thank you and please don't forget to like and share my recipes bye.

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (2)

Wanda aka rubuta daga

Malaika's tasty bites
Malaika's tasty bites @cook_30433826
rannar
Zanna zakariya housing estate, Damaturu Yobe State
Welcome to my world of cooking🤝.I'm founder of malaika's tasty bites🎂,join me and let's get to greater heights in my kitchen. I tried many cooking Sometimes I get it wrong🥺 But I always keep trying and never give up 💪until I achieve what I want.cooking is all about Creation💕. I love ❤️ cooking and I'm proud 🥰been a baker💯.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes