Pancake

maryam haruna Muhammad
maryam haruna Muhammad @1ahk9

yayi dadi sosai nacishi da black tea

Pancake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

yayi dadi sosai nacishi da black tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50 minute
3 yawan abinchi
  1. 1 1/2 cupflour
  2. 1kwai
  3. sugar 3 table spoon
  4. melted butter 3 table spoon
  5. pinch of salt
  6. baking powder 1 table spoon
  7. madara 2 table spoon
  8. 1 cupruwa

Umarnin dafa abinci

50 minute
  1. 1

    Na zuba flour sugar pinch of salt da baking powder a robber mai kyau najuya sosai

  2. 2

    Na zuba madarata a robber mai kyau na zuba mata ruwa cup 1 sannan nasa malted butter 3 spoon na kada sosai na kada kwaina robber mai kyau sosai sai na hadesu guri daya na kuma kasawa.

  3. 3

    Bayan ya kadu saina juyeshi cikin flour ta dana hada na juyashi ya hade jikinsa sosai

  4. 4

    Na dora kaskona non stick a gas na goga mai na zuba hadin ludayi 1 nasa wuta kadan nabarshi ya gasu sannan na juyashi dayan barinma ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maryam haruna Muhammad
rannar

sharhai

Similar Recipes