Kifi kilo biyu, Mai litar guda, Fulawa kufi Rabin kufi, Kusbara,cumimmin,shammar,citta Rabin karamin, Maggi biyu, Gishiri chokali guda, Albasa1, Kal chokali shidda, Curry thyme,onion powder,garlic powder Rabin karamin, Ruwa daidai bukata, Fish spices kadan