Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakiyi blending kayan miyarki sai ki zuba cikin tukunya

  2. 2

    Sannan sai kisa maggi da gishiri da nama

  3. 3

    Sai kiwanke beans kisa ya fara dahuwa

  4. 4

    Bayan ya kusa da huwa sai ki zuba shinkafa ki motsa ki rufe ya dahu haryayi. Enjoy

  5. 5

    Note:nayi amfani da busasshen tarugu da tattasai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Comments

Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
Jallop rice tanada dadi har idan taji tarugu albasa da Kuma kifi.#sokotostate

Similar Recipes