Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Spicies
  6. Mai
  7. g

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farkonzaki gyara kazar ki dora ta a wuta da ki sa ma ta komai na hadi ta dahu

  2. 2

    Bayan ta gama dahuwa ni zaki soya ta ta soyu sosai sai ki ajiye a gefi

  3. 3

    Sai ki kawo ataruhun ki da slbasa ki jajjaga su ki hada komai naki na hadi ki soya kayan miyar ki idan suka soyu sai ki dauko

  4. 4

    Soyayir kaxar ki zuba aciki ki kuma soyasu ciki soyayyan kayan miyar ki idan sukayi sai ki sauki so

  5. 5

    Sai shirin ce

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ssfagge
Ssfagge @cook_14351604
on
Kano

Comments

Similar Recipes