Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tattasai
  2. Tarugu
  3. Tomatoes
  4. Alayyahu
  5. Gyadar miya
  6. Manja
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Onga
  10. Lawashi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jajjaga Mayan miyarki

  2. 2

    Ki yanka ganyenki da lawashi

  3. 3

    Ki daura tukunya a wuta ki juye jajjagenki

  4. 4

    Idan ya tsane ki soya da mangyada

  5. 5

    Idan ya soyu sai ki zuba soyayyen manja a kai

  6. 6

    Ki zuba ganyen ki soya sama sama

  7. 7

    Sai ki zuba ruwa da kayan dandano

  8. 8

    Idan ganyen ya dau nuna ki zuba gyadarki

  9. 9

    Idan ya nuna ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima abubakar
fatima abubakar @cook_14174282
on
Gombe Nigeria
I like making new things so I guess cookpad is d solution
Read more

Comments

Similar Recipes