Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zogale Nama Maggi 5 Albasa 1 Attarugu 4 Gyada
  2. Citta
  3. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta ki tafasa

    Sai ki gyara zogalenki ki ajiye a gefe ki jajjaga attarugu da albasa da tafarnuwa da cittah ki a jiye a gefe.

    Sai ki duba namanki idan yayi saiki zuba jajageggen attarugun ki kara ruwa kisa maggi da gishiri dan kadan sai ki rufe yayi kamar minti biyar.

    Idan yayi sai ki zuba zogalen kirufe yayi minti biyar shima sai ki zuba gyadarki ki rufe.

    Idan ya nuna zakiji yana kamshi, sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zee's Cuisine
zee's Cuisine @cook_15265237
on
Gusau, Zamfara State
catering is bae.
Read more

Comments

Similar Recipes