Local vanilla cupcakes

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
Kano State

Super moist and fluffy cake

Local vanilla cupcakes

Super moist and fluffy cake

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

50 pieces
  1. 4 cupsflour
  2. 12fresh eggs
  3. 1 tbspbaking powder
  4. 2 cupssugar
  5. 2 tspvanilla essence
  6. 250 gx2 simas butter
  7. Pinchsalt

Cooking Instructions

  1. 1

    A tankade flour tare da baking powder da salt a babban kwano sai a ajje a gefe.

  2. 2

    A cikin wani roba Mai tsafta a zuba Simas butter guda biyu a zuba sugar 2 cups sai a mixing nasu da hand mixer har sai sugar y narke y zama fluffy.

  3. 3

    Sai ana fasa kwai ana zubawa daya bayan daya abun Nufi idan aka Sa daya sai a saka mixer a juya haka za 'ai tayi har a gama zubawa a juya.

  4. 4

    Sai a na zuba flour kadan kadan ana juyawa har ta kare sai a juya. Kada aita juyawa.

  5. 5

    Bayan komai y Kammala sai a gasa a tukunyar gasa cake Mai bula a tsakina a minti 15 ko kuma ka tsikara abun sakace ka ciroshi ba Tare da kaga y makalo kwabin cake din ba.

  6. 6

    Ba dole sai da electric oven zakayi Cake ba sannnan tukunyar cake din tafi bada abu mai kyau akan risho. Sapeena's Cuisine.

  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes