Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Yis
  3. Sugar
  4. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    A zuba fulawa a roba a zuba yis suga a gauraya sannan a zuba ruwan dumi a kwaba kar yayi ruwa sai a rufe a barshi ya tashi sannan a kara bugashi Sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a gutsira kadan kadan ana jefashi cikin man a soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Binta musa
Binta musa @cook_16669660
on

Comments

Similar Recipes