Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Yau dai gashi na gwada, gaskiya wannan pancake daɗin shi kamar cake, lokacin da ina yin shi gida sai kanshi cake yake yi.
Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kai masha Allah kin rigani @ummu_zara1 nata cewa zanyi recipe din nan wallahi don ya burgeni @Sams_Kitchen tana qoqari wallahi 😋👌