Korean pancakes 🥞

Pan cake, cake ne amma na kasko wannan pancake din n daban ne kuma na musamman 😅 ga sauki ga dadi 😋 uhmm uhmm wahala day ga wanda bai gwada wanga korean pancake ba 💃 @jaafar gdya ta musamman gareki gskya I enjoyed this pancake sosai Allah y kara lpya aita sanbado mna kasaitattun recipes muna gwadawa munajin dadin💃🥰 and cookpad babu abunda zumuce muku sai gdya tare d addu'ar alkhairi 🥰 Allah y kara girma Amen 🤲

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fasa kwai 2 acikin bowl kisa sugar kisa vanilla extract ki hadesu sosai saikisa flour, baking powder kiyi mixing saikisa ruwa 2 tablespoons ki barshi na 10mn
- 2
Ki dakko non stick frying pan kina zuba mixture din kadan kadan kina gasawa in low heat har ki gama, kada kisa mai a pan din
- 3
Inda yayi sanyi saiki dakko milk chocolate ki shafa a guda daya saiki dauki guda ki dora a kanshi ki rufe
- 4
Note: ba dole sai da milk chocolate ba zaki iya cin sa hk ko kisa zuma, nutella, tea ko juice
- 5
🥰
- 6
Ina ftn ku gwada domin yana d sauki ga dadi😋
- 7
😋
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (18)