Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ga tawa macaroni kuma kinji dadinta kuwa abun baa magana 😋 mungode da kika turo mana amma ni bansa kayan lambu ba sardine na saka 🥳