Fried macaroni
Sabuwar hnyr sarrafa macaroni
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fara per boiling macaroni na tace n ajiye a gefe
- 2
Na yanka albasa da tattasae ja d kore na jajjaga attaruhu na xuba Mae a kasko na xuba albasar da attaruhun n fara soyawa sama sama
- 3
Sae n yanka carrot da green beans n wanke n xuba na xuba tattasae ja d kore n juya NASA kyn dandano d kyn kamshi d curyy n juya sosae
- 4
Sae sauke n juye miyar a bowl na dauko macaronin Dana dafa n xuba miyar nan a kasko kadan sae na xuba macaronin n fara soyawa a hnkl idan tayi n kwashe har n Gama gaba daya
- 5
Done! naci da coleslaw
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15409693




sharhai (13)