Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke cabbage dinki da vinegar tasss sannan ki tsane ruwan tasss a colender,idan y tsane saeki juye a bowl mae dan girma...
- 2
Kisa shredded carrots dinki...
- 3
Sannan kisa sweet pepper,albasa da sugar dinki...
- 4
Saeki juya komae y hade,sannan ki zuba a plate kisa mayonnaise...
- 5
Sannan kiyi sprinkles din dill seeds da parsley flakes and enjoy.
- 6
Nan ga yadda salad dinmu yayi😍😍✔
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10322556










sharhai