Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora pan a wuta kisa mai seki zuba ginger da garlic ki dan juya sama sama
- 2
Kizuba grated tarugu ki juya kisa carrot da seasoning kijuya sosai for 5 to6 minutes seki fasa egg din kijuye kisa albasa kita juya har egg din yayi
- 3
Bayan 5mns seki sauke zaki iya serving da spaghetti ko rice
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10615515




sharhai