Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki xuba fulawanki a dan kwano kixuba gishirin sugar da yeast seki kwaba kmar kwabin chinchin ki barashi lyk 20mnt seki dauko abun murji ki murxa ya yayi cycle kuma anason yyi fale fale seki saka a pan naki ki soya wuta kadan in cikin yyi seki juyo byn kinayi kinasawa aleda dan karya bushe
- 2
Ki hada yan kakken kabbage naki da Kara's da kika goga da nmnki kijuye a volve seki saka bama ki juya
- 3
Seki dauko bread da kikayi kixuba hadin kinannade kmr tabarma lyk spring roll seki saka toothpick sama da kasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11093627





sharhai