Macaroni dafaduka
Macaroni dafaduka domin abincin rana ko dare
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki zuba mai a tukunya ki zuba kayan miyanki ki soya idan sun soyu ki zuba ruwa saikisa maggi da gishiri ki barshi ya tafasa
- 2
Idan ya tafasa kisa macaronin taita dahuwa idan ta taho dahuwa ki gyara soyayyen kifinki ki zuba kisa yankakkiyar albasa da curry idan ruwan ya kafe kin tabbatar ta dahu saiki sauke. #tnxsuad
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11210137






sharhai