Cucumber mint juice

Yakudima's Bakery nd More @cook_17249948
Duk wasu abubuwan da suke da amfani ga jikin dan adam akwaisu acikin lemon,wannan abin shan yanada amfani sosai
Cucumber mint juice
Duk wasu abubuwan da suke da amfani ga jikin dan adam akwaisu acikin lemon,wannan abin shan yanada amfani sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Gakayan aikinmu nan na wanke cucumber na yankata na cire bayan jikin danyar citta na tsinke na'ana daga jikin itacenta
- 2
Gashinan najuye citta kanunfari cucumber na,ana sugar zan markadasu shi kuma lemon tsami gashi nan na yanka zan matse ruwansa
- 3
Gashi nan na markada ga lemon tsami shima na matse ruwansa zan juyeshi acikin na tace
- 4
Gashi nan natace shi. Alhamdulillah mungama
- 5
- 6
#TNXSUAD
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11212695










sharhai