Blue mint moctail

Ibti's Kitchen @nafi12
#boxmaking Shidai wanna lemon yana kara armashi ga gyara makokaro sabida dan mintin daya ke ciki
Blue mint moctail
#boxmaking Shidai wanna lemon yana kara armashi ga gyara makokaro sabida dan mintin daya ke ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba ruwa a tunkunya sai ki sa siga 1/2cup. Sai ki tafasa har sai ya yi dan kauri sai ki sauke
- 2
Sai Ki sami alawa wata me mint ana CE mata blue mint sai ki zuba syrup din yadda dumin sa zai sa ta narke sai ki juye spirite a jug sai ki juye wannan hadin alawar da siga sai ki juya sai ki sami drop na shudin kala ki sa kadan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11422484




sharhai