Miyar egusi

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Miyar egusi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a wanke nama a tafasa da gishiri da dandano 1 da albasa rabi waya wacce aka yanka. Se a sauke a daura tukunya a doya mai se a zuba nama a soya sama sama, se a kwashe
- 2
Se a zuba kayan Miya a soya sama sama, se a zuba ruwan tafashen nama da naman da sauran dandano, se a zuba egusi a jiya a bari ya dahu, dan in be dahuba ze dinga kama baki
- 3
Se a zuba zogalen a bari ya rubabo se a dauke Shikenan an gama. Naci nawa da tuwon shinkafa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11452382



sharhai