Masa
Yar gida, uwar buki
#repyourstate
Umarnin dafa abinci
- 1
Kijika shinkafa kusan awa 3 se ki dafa parboil rice yar gwannati ki hada tare a markado miki idan andawo kisaka albasa da gishiri da yast ki barta ta tashi
- 2
Idan ta tashi zakiga tayi saqa kuma ta kumbaro se ki shafa ma tandar ki mai kina soyawa kina juyawa kada ta kone
- 3
Se kinemi miyar da kike so ki ci da ita ko kici da zuma ko sugar ko gaya 😃
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11477580












sharhai (10)
Sannu da qoqari aunty