Dan wake da latas

Walies Cuisine @ummuwalie
Ainahinshi abincin kanawa ne amma yanzu ya zagaye Arewa Kuma muna jin dadinshi a koda yaushe musamman idan yaji kayan lambu.
Dan wake da latas
Ainahinshi abincin kanawa ne amma yanzu ya zagaye Arewa Kuma muna jin dadinshi a koda yaushe musamman idan yaji kayan lambu.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na kwaba garin Dan wake tare da ruwa, dama garin an hadashi da kuka da kanwa a haka ake sayardashi. Sai na Dora ruwa a tukunya bayan sun dauko tafasa sai na Fara jefa Dan wake da cokali Kuma anayi da hanu. Idan ya dahu zai taso sama said qara Mai yan mintoci ki tsame ki zuba acikin ruwa marar zafi. Idan an tashi ci sai a diba asa Mai, yaji, da latas da tumatir da albasa. Aci dadi lhy.
- 2
Garin Dadi.......
- 3
Hmmmmmm
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11727596








sharhai (2)