Baked meat pie
Yayi Dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba fulawa a kwano Mai kyau kisa butter, gishiri da baking powder ki cakuda da kyau sai ki zuba ruwa ki kwaba yayi dai-dai Kar yayi ruwa ki rufe shi na minti 10
- 2
Wannan hadin sawa ciki ne, mince meat ne na hada Irish da kayan dandano
- 3
Ki fadada fulawarki, sai aza Kan doughnut cutter ki zuba abin ciki ki danne da kyau ki cire sauran sai ki gasa a oven mint 15-20
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11795607






sharhai (2)