Umarnin dafa abinci
- 1
Na Kwaba garin rogo da ruwa. Sai na mulmula kamar yadda ake mulmula gullisuwa.
- 2
Sai na dora ruwa a tukunya ya tafasa sai na zuba, bayan ya dahu sai nai ta tsame wa ina zuba wa a ruwan sanyi. Na Wanke Shi tas.
- 3
Sai na zuba a plate na zuba manja, yaji, Maggi, gishiri. sai na yayyan ka albasa.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11896030













sharhai