Pizza
Pizza tana da dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za,ahada fulawa da sauran kayan hadin sai kwaba rsai a barshi ya tashi
- 2
Sai a Nika tattasai da albasa da garlic sai ayi source asa maggi
- 3
Sai a yanyyaka kayan lanbu
- 4
Idan fulawa ta tashi sai a shafa bota a fan a gasa kamar minti goma
- 5
Idan ya gasu sai a shafa ketchup da wannan source din
- 6
Sannan a zuba kayan labbu a kai da wanna kaza sai a samu kwai asa gishiri kadan ana yaryadawa akai sannan a kara gasa kamar minti bakwai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12002459







sharhai