Pancake
pan cake ina son shine sabida sauki sa musanman da safe
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fasa kwai sai ki zuba a roba sai kisa madara da siga da gishiri kadan da nutmeg sai ki mix din su sai siga ya narke sai zuba fulawa ki kara ruwa daidai yadda kike son kaurin
- 2
Daga nan said kisa abin suya a wuta kina goga mai kina zubawa idan yayi brown sai juya har kigama
- 3
Miyar zaki yayyanka albasa saiki jajjaga attaru da tafarnuwa sai zuba mai kadan sai kisa Albasa idan kikaga ta fara laushi sai kisa wannan attaruhu naki da magi da kori sai ki barta kamar minti biyar miya ta kammalu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12059454









sharhai