Roasted Sandwich Bread

Fatima Zahra @Zarah_treat
Wannan girkin yanada dadi musamman da safe za'a iya yinshi domin yin breakfast dashi.
Roasted Sandwich Bread
Wannan girkin yanada dadi musamman da safe za'a iya yinshi domin yin breakfast dashi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki rarratse kifin gwan-gwani.
- 2
Sannan ki dauko slice bread dinki,ki zuba kifin akan daya seki kulle da dayan.
- 3
Daga nan seki dauko toaster dinki kisa a socket seki zuba butter kadan a kasa haka ma idan ki aza bread din seki zuba a sama seki kulle har yayi.
- 4
Aci lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12088827



sharhai