Tuwon semo miyar danyar kubewa
Najma @cook_13752724
Tuwon semo miyar danyar kubewa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura ruwa Dede a tukunya Kisa Mai idan ya yatafasa sekiyi talgenki kibarshi ya nuna Sai ki tuka kikara barinshi ya turara Sai ki kwashe
- 2
Zaki jajjaga kayan miyanki ki sulala namanki kubewartaki Kuma xaki wankrta ki yanka kanana sekisaka a blender ki markadata Amma karkisaka ruwa
- 3
Kisamu tukunya kidaura akan wuta kisaka mai kadan idan yayi xafi Sai kisa jajjagenki ki soyashi ya soyu seki xuba ruwan namanki da Naman ki kara dandano da gishiri da kayan kanshi idan suka tafaso suka nuna seki xuba kubewarki kigauraya kisaka kanwa kadan kibarshi ya nuna Amma karki rufe tukunyar.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12112680



sharhai