Umarnin dafa abinci
- 1
Kixuba nesced din acikin roba
- 2
Kisa siga da ruwan xafin
- 3
Sekiyi mixing kaman haka
- 4
Ki xubama madaran garinki ruwa me dumi kidan saka siga kadan ki gauraya
- 5
Kifasa kankara Kisa a cup
- 6
Kixuba ruwan madaran karki cika amma
- 7
Seki xuba hadin nescef din.asha dadi lpia nacishi fa fanke me dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12112794











sharhai